15 Secret Codes na Wayar Hannu a Nigeria Da Ya Kamata Ka Sani
A yau mutane da yawa suna amfani da waya amma basu san wasu sirrika masu anfani da ke ciki ba. Wadannan codes suna aiki a yawancin layuka a Nigeria kamar MTN, Airtel, Glo, da 9mobile, kuma zasu taimaka maka wajen sarrafa wayarka cikin sauki.
1. Duba Call Forwarding
*#21#
Wannan yana nuna maka ko an karkatar da kiranka zuwa wani number.
2. Kashe Duk Call Forwarding
##002#
Yana cire duk wani call forwarding da aka saka a wayarka.
3. Duba IMEI na Waya
*#06#
Yana nuna IMEI number wanda yake da muhimmanci idan waya ta bata ko aka sace.
4. Duba Balance (MTN)
*556#
5. Duba Balance (Airtel)
*310#
6. Duba Balance (Glo)
*124#
7. Duba Balance (9mobile)
*232#
8. Duba Call Waiting Status
*#43#
Yana nuna ko call waiting yana kunne.
9. Kunna Call Waiting
*43#
10. Kashe Call Waiting
#43#
11. Boye Number (Private Call)
#31# number
Misali: #31#080xxxxxxx
12. Nuna Number (Caller ID)
*31#
13. Duba Phone Info (Android)
##4636##
Yana nuna bayanai kamar network, battery da usage.
14. Factory Test Mode
#0#
Yana bude test na screen, sound, da sauran abubuwa (yawanci Samsung).
15. Call Divert idan ba’a dauka ba
61number#
Zaka iya sa kira ya koma wani number idan baka dauka ba.
Muhimmanci
Wadannan codes suna taimaka maka:
- Kare sirrinka
- Gyara matsalolin network
- Sarrafa yadda kake karbar kira
- Fahimtar wayarka sosai
Kammalawa
Idan ka san wadannan secret codes, zaka iya amfani da wayarka kamar kwararre. Ka gwada su a wayarka domin ganin yadda suke aiki, amma ka tabbatar kana amfani da su daidai domin kaucewa matsala.
