101010

 


AppWatch: Hanya Mai Sauki Don Gano da Cire Pop-up Ads a Wayarka

AppWatch - Remove pop up ads wata manhaja ce da aka kirkira domin taimaka maka gano wace app ce ke jawo annoying pop-up ads a wayarka. Idan kana fama da ads da suke fitowa ba tare da ka sani ba, wannan app zai taimaka maka gano asalin matsalar.

Menene Matsalar Pop-up Ads?

Yawanci wasu apps da muka install suna dauke da ads da suke fitowa a lokaci-lokaci, har ma a lokacin da baka bude app din ba. Wannan yana bata kwarewar amfani da waya, kuma wani lokaci yana iya zama hadari ga sirrinka.

Yadda AppWatch Ke Aiki

AppWatch yana aiki ne ta hanyar tracking duk wani app da aka bude a wayarka. Ga yadda zaka yi anfani da shi:

  • Ka kunna “Start monitoring” a cikin app
  • Ka fita ka ci gaba da amfani da wayarka kamar yadda ka saba
  • Idan pop-up ad ya fito, ka bude AppWatch
  • Zaka ga a history wace app ce aka bude a karshe
  • Wannan app din yawanci shine ke jawo ads din

Daga nan zaka iya uninstall din app din ko ka maye gurbinsa da wani mai kyau.

Amfanin AppWatch

Amfani da wannan app yana baka damar:

  • Gano asalin matsalar ads cikin sauki
  • Kare wayarka daga apps marasa kyau
  • Rage damuwa da pop-ups masu bata rai
  • Inganta performance na wayarka

Me Yasa Ya Kamata Ka Amfani Da Shi

Mutane da yawa suna fama da pop-up ads amma basu san inda suke fitowa ba. AppWatch yana warware wannan matsala cikin sauki ba tare da wahala ba.


For Download: Click Here

Kammalawa

Idan kana son wayarka ta kasance cikin tsabta ba tare da annoying ads ba, AppWatch yana daya daga cikin apps da ya kamata ka gwada. Zai taimaka maka gano matsala da kuma daukar mataki cikin sauki.


Post a Comment

Previous Post Next Post