Karatu kyauta na kasashe a Jami'ar Finlay


University of Findlay International Scholarship in USA

 2022

Takaitaccen jawabi akan scholar;

Ranar rufewa; 31 December, 2022
Kasar karatu; USA
Daukar nauyi; Jami'ar Findlay
Matakin karatu; Bachelor, Undergraduate 
Subjects; Duka courses da akeyi a Jami'ar
Kudin makaranta; Za abiyawa dalibi gaba daya

Alfanun scholar;

Duk wanda ya samu damar samun wannan scholar Jami'ar zata bashi dala 15,000 domin yin karatun sa a jami'ar 

Wadanda zasu iya neman scholar;

 Kasashe; Daga kowacce kasa a fadin duniya mutun zai iya nema
Courses; Duka course din da ya kasance anayinsa a wannan jami'ar mutun zai iya nema
Dole dalibi ya kasance dan wata kasar ne ba dan USA

Domin cikawa dan na nan

Post a Comment

Previous Post Next Post