Fully Funded University of Leicester International Scholarship in UK 2023
Ranar rufewa; 1 august 2022
Kasar karatu ; England
Gari; Birnin Leicester
Makarantar da ta samar scholar; University of Leicester
Courses; Iya wanda makarantar sukeyi
Kudin karatu; Makaranta ita za ta dau nauyin karatun gaba daya
Kadan daga cikin alfanun scholar;
Akwai allowins euro 16,500
Akwai research allowins
Wanda zasu iya neman wannan scholar
Daga kowacce kasa a fadin duniya mutun zai iya nema
Course; PhD degree in Childhood in Iron and Viking Age Scandinavia offered by the university
Yaka sance wanda zai nema zai iya karanta Scandinavia ko zai iya koya
Ya kasance mai nema ya karanci wannan courses a baya late prehistoric/early medieval northern Europe OR archaeological approaches to childhood.
Me nema ya kasance yana ilmi ko yayane akan primary archaeological sources of evidence, misali skeletal remains, objects and/or excavation data.
karin bayani;
Mutum ya kasance yana da wadannan takaddun;
CV
kwalin degree ko transcript
Research proposal
Wasika mai dauke da jawabai na rayuwar mutun
Kasance mutun yanajin turanci da iya rubutashi
Domin cikawa dan na nan