SCHORLASHIP TA GWAMNNATIN KASAR AUSTRIA
Kasar karatu; Austria
Kasar data dau nauyin karatun; Austrian federal ministry of education science and research
Matakin karatun scholar; Bachelor , Masters, PhD, Undergraduate, Graduate
Courses; kowanne irin course anayin sa
Biyan kudin karatu; za a biyawa dalibi duka kudin makaranta da kuma abin da yake da bukata
Kadan daga cikin alfanun scholar
Za abawa dalibi makwanci da duk abin dayake da bukata
Za anabawa dalibi alawins
za a kula da lafiyar dalibi
za anabawa dalibi alawins na tafiye tafiye
Wanda suke da damar cika wannan scholar
Ya zamto wanda zai cika yayi wata 12 a jami'a
Wanda zai cikc PhD yaka sance yana kasa da shekaru 40
Wanda zai cike Masters ko Degree ya kasance yana kasa da shekaru 35
Karin Bayani
wanda ya kasance basa san full progrma na Undergraduate, Masters, PhD zasu iya karantar wannan courses;
Social sciences, Natural science, Technical sciences, Human medicine, Health sciences, Medical sciences, Agricultural sciences, Humanities, Arts and related fields.
Domin cikawa dan na nan