Fully Funded King Saud University Scholarship in KSA 2022-23
Takaitaccen bayani game da scholar
Kasar karatu; Saudi Arabia
Jamiar karatu; King Saud University
Matakin karatu; Bachelor, Undergraduate
Subjects; Duka subjects da akeyi a makarantar
Kudin karatu; Makaranta ta dauke nauyin sa
Kadan daga cikin alfanum scholar
Za ana bawa dalibi allowins
za abawa duk dalibin da yayi hazaka sosai a karshen zangon 1000 riyal
Za abiyawa dalibi tiket na zuwa karsar kuma za ana biyawa dalibi ticket duk shekara na zuwa ganin gida
Dalibi zaiyi rayuwar sa a cikin makaranta bata re da wata matsala ko takura ta rashin wani kayan karatu
Za a kula da lafiyar dalibi yadda ya kamata
Wanda suke da halalcin neman wannan scholar
Idan kanasan samun scholar a wannan makaranta dole yakasance ka mallaki wannan abubuwa;
Dole mutun ya kasance yana da kwalin diploma
ko knuma ya zamto mutum yana da kwali secondary mai kyau
Yazamto mutum bai taba cika scholar a kasar saudiya ba
Ya zamto mutum yana da koshin lafiya
Ya zamto mutum bai haura shekaru 25
Idan mace ce dole ya kasan ce tana da maharrami ko ahali a kasar
Takardun da ake da bukata
Application form
International passport
Original copies of academic transcripts
Recommendation letter
A color copy of high school certificate
Domin cikawadanna nan