The King Abdulaziz Scholarships in Saudi Arabia 2022-23 | Fully Funded
Takaitaccen jawabi game da Jami'ar
Ranar rufewa; 31 December 2022
Kasar karatu; Saudi Arabia
Jami'ar karatu; King Saud University
Matakin karatu; Bachelor, Undergraduate
Subjects; Duka courses da akeyi a jami'ar
Rgistration; Za abiyawa dalibi kudin makaranta gaba daya
Kadan daga cikin alfanum Scholar
Yadda za abawa dan kasar Saudi Arabia haka za'abawa dan wata kasar
Ga duk dalibin da yayi hazaka a karshen kakar karatu za zabashi 1000 Riyal
Duk dalibin da ya samu damar wannan scholar za abiya masa tiket na zuwa kasar kuma da na dawowa duk karshen semester domin ziyartar gida
Dalibi zai rayu a cikin jami'ar kuma za abashi duk abin da yake da bukata na karatu
Makaranta zata kula da lafiyar mutum
Wanda suke da halalcin cika scholar
Ya zamto mutum yana da kwali Diploma ko madadinsa
Ya zamto mutum yana da kwalin secondary mai kyau kuma ya kasance bai taba karatu na scholar a saudiya
Ya zamto mutum yana da koshin lafiya bashi da wata matsala
Ya zamto mutum bai haura shekaru 25
Dole yakasance idan mace ce sai tana da maharrami ko ahali a kasar saudiya
Takardu da ake da bukata domin cikawa
Application form
International passport
Original copy of academic transcript
Recommendation letter
A color of copy high school certificate
Domin cikawa dan nan
Before you apply to turn out to be a Betiton™ member, you'll first have to verify you could meet our fee services. You don’t wish to get caught 바카라사이트 after having registered with us. Deposits switch instantly, and withdrawals only take a max of 5 days relying on the tactic you employ. We prefer to suppose that right here at Betiton™, we offer the greatest UK online roulette that there's.
ReplyDelete