Karatu kyauta a jami'ar Qatar

Takaitaccen Jawabi akan scholar

Ranar rufewa; 28 August,2022
Kasar karatu; Qatar
Jami'a; Qatar University
Matakin karatu; High Diploma, Undergraduate, Post Graduate, Masters, PhD
Courses; Duka courses da akeyi a Jami'ar
Daukar nauyi; Gwamnatin Qatar

Kadan daga cikin alfanun scholar

Akwai mahalli ga kowanne dalibi da kuma abin dake da bukata
Za abawa kowanne dalibi kayan karatu kama daga littatafai da sauransu
Sannan za ana bawa dalibi ticket na dawowa ganin gida duk shekara

Wanda suke da halallcin neman scholar

Daga ko wacce kasa mutum zai iya nema
Dama wanda suka hada Degree ko kuma suke cikin ta zasu iya nema

Domin neman Masters dole kasance mutun yana da;
Dole mutum ya kasance yana da GPA 2.8

Sauran courses da mutum zai iya nema

PhD in Biological and Environmental science
PhD in Gulf Study
Masters of Arts in Arabic literature and language
Masters of Arts in Gulf study
Masters of science in Applied statistics
Masters of science in Environmental science
Masters of science in Materials science and Technology
Graduate certificate in corrosion 
Graduate certificate in environmental science 
Graduate certificate in Applied Statistics
College of Business and Economics 
PhD in Business Administration 
Master in Accounting
Masters of Business Administration 
Master of science in Marketing


Akwai Bangare na karatu kamar haka;

College of education
College Engineering
College of law
College of Medicine
College of pharmacy
College of Shari'a and Islamic studies 
College of Health Science


Domin cikwa danna nan

 

Post a Comment

Previous Post Next Post