Karatu kyauta a kasar Kuwait


Fully Funded Kuwait Government Scholarships 2022


Takaitaccen Jawabi game game da scholar

Ranar rufewa; 30 September, 2022

Kasar karatu; Kuwait

Daukar nauyi; Gwannatin Kuwait

Matakin karatu; Bachelor, Undergraduate, Post graduate, Masters, PhD

Courses; Kowanne irin course

Daukar Nauyi; Gwamnatin Kuwait 


Kadan daga cikin Alfanun scholar

Duk wanda ya cika yasamu za abashi Dala 3000 domin biyan shidundumin makaranta 


Wanda suke da Halallacin cikawa

Daga kowacce kasa Mutun zai iya cikawa

Degree;

Bachelor

Masters

PhD


Domin cikawadanna nan


 

Post a Comment

Previous Post Next Post