Karatu kyauta a kasar Denmark

 

Takaitaccen Jawabi game da scholar

Ranar rufew; 1 September, 2022

Kasar karatu; Denmark

Daukar nauyi; Gwannatin kasar Denmark

Matakin karatu; Bachelor, Masters, PhD, Undergraduate, Postgraduate

Subjects; Duka course da akeyi a Jami'ar mutun zai iya nema

Wanda suke da halalcin neman scholar

Duk wanda ba dan kasar Denmark ba zai iya nema
Zaka iya neman cigaba da karatu bayan kammala wani bangaran 
Dole mutun yakasance yayi fulltime program ne

Karin bayani

Wannan jerin Jami'oin da suke kasar Denmark ne wanda zaka iya neman scholar a cikin;
University of Copenhagen 
IT University of Copenhagen
Aalborg University
Copenhagen Business School
University of Southern Denmark
Roskilde University
Aarhus University
Technical University of Denmark

Domin cikawa; danna nan

Post a Comment

Previous Post Next Post