Takaitaccen jawabi game da scholar
Ranar rufewa; 5 August, 2022
Kasar karatu; Malaysia
Daukar nauyi; UCSI University
Matakin karatu; Postgraduate research, Post graduate, Masters, PhD
Courses; Duka courses da akeyi a Jami'ar
Za a dau nauyin dalibi gaba daya
Daga kowacce kasa Mutun zai iya neman scholar
Dik wanda zai nemi masters ya kasance yana da CGPA yakai 3.3
Wanda zai nemi Doctorate yakasance yana da kwalin Masters
Yakasance Mutun Fulltime Program zaiyi
CV
Academic Transcript
Personal Statement