Karatu kyauta a Kasar Singapore


Fully Funded Singapore Government Scholarship 2023

Takaitaccen jawabi game da scholar 

Ranar rufewa 1 December, 2022
Kasar karatu; Simgapore
Daukar nauyi; Gwannatin Singapore
Matakin karatu; Masters, PhD, Postgraduate
Courses; Duka courses da akeyi a Jami'ar

Karin bayani

Za abiyawa dalibi kudin makanta gaba daya
Duk wata za ana bawa dalibi allawins
Gwannatin ta dauyin karatunne domi masu sha'awar research da kuma karin karatu
Yakasance mutun ya iya karanta turanci da furtashi dakyau
Ya zamto mutun yana da kyawawan jawabai da ga makarantar da ya baro
GRE\IELTS\TOEFL\SAT 1 and 11\ GATE is optional and may be requested latter by the University for Addimission
Passport 
Transcripts ya zamto an rubuta shi da turanci
Recommendation latter
Motivation latter for scholarship Addimision  
Bachelor da kuma Masters Transcripts 

Affiliated University

Nanyang  Technological University NTU
National University of Singapore NUS
Singapore University Of Technology and Design SUTD
Singapore Management University SMU

Domin cikawa danna nan

Post a Comment

Previous Post Next Post