Karatu kyauta a kasar Amurka wanda Bill Gate ya dau nauyi


Fully Funded Bill Gates Scholarships Program in USA 2023


 Takaitaccen jawabi game da scholar

Ranar rufewa; 15 September, 2022
Dauakar nauyi; Bill Gate
Kasar karatu; America
Matakin karatu; Bachelor, Undergraduate
Courses; Duka courses da akeyi a Jami'ar

Karin Bayani
Daga kowacce kasa mutum zai iya nema
Za a dau nauyin dalibi gaba daya kama daga littafa, dakin kwana da sauransu
Za a siyawa dalibi Ticket na zuwa na dawowa
Karatun Fulltime Program ne
Yazamto mutum atakaice yana da GPA 3.3 ko 4.0
Dalibi ya kwana da shirin fulltime program zaiyi na tsawon shekaru 4

Domin cikawa; danna nan

Post a Comment

Previous Post Next Post