An fitar da sakamakon jarabawar NECO

An saki sakamakon jarabawar NECO na makarantun sakandare 









Hukumar zana jarabawar karshe na makarantun sakandare  ta kasa wato NECO sun sanar da sakin sakamakon jarabawar ta NECO din,da kuma BECE duka sun fitar da shi.

Domin dubawa ga link din:
https://results.neco.gov.ng

Fatan alkhairi

Post a Comment

Previous Post Next Post