Karatu kyauta a jami'ar Khalifah dake kasar Dubai tare da albashi

 Karatu kyauta a jami'ar Khalifah dake kasar Dubai tare da albashi.




Suna: Khalifah university

Wuri: Abu Dhabi (Dubai)

Matakin makarantar a Duniya :4302

Matakin makarantar a kasa: 01

Nau'i: Bachelor,masters and Ph D

DURATION: shekara 4



      Takaitaccen tarihin makarantar

Jami’ar khalifah wadda ke Abu Dhabi babban birnin qasar Dubai ta kasance daya daga cikin manyan jami’un nahiyar larabawa,kuma ta farko a jerin manyan jami’un qasar ta Dubai.


Jami’ar khalifah tayi fice wajen samar da ingantaccen ilimi kama daga kan ilimin kimiyya da fasaha da sauran manyan kwasa kwasai wadda ake ji dasu a wannan lokacin.An kafa jami’ar khalifah ne a shekarar 2007th wadda shi khalifa ya kawo domin bada ilimi ga daliban gida dana waje,sannan ta kasance ta 4302 a jerin manyan jami’u na duniya.

                       Courses


Makarantar babu irin courses din da bata yi kama daga na bangaren science da kuma na art da sauran bangarori.


Abinda ake bukata ga duk wanda zai nemi wannan makarantar

• international passport

• Dan karamin foto 

• Takardun kammala makarantar sekandire (SSCE)

• Sannan idan mutum masters zaiyi ko degree ana bukatar transcript tare da cv dinsa

Kadan daga abubuwan da scholarship din ta kunsa

Biyan cikakken kudin makaranta ga dalibi (full tuition)

√ Biyan alawus na zamanka cikakken dalibin makarantar (living allowance)

√ Wurin kwanan dalibai (accommodation)

√ Kula da lafiyar dalibai (medical facilities)

√ Kudin tafiya makaranta (travelling allowance)

√ Da kuma biyan alawus na buqatun dalibi na yau da gobe (stationary allowance)

Ga duk me buqata sai ta danna link din dake qasa👇👇👇

            Nan 

            Nan

Post a Comment

Previous Post Next Post