Zuwa Kasar-waje Kyauta

 

zuwa kasar waje kyauta

Awanni : 1:30
Videos : 5
Tsawon video : 15

Bayanin Darasin

Da yawa daga cikin mutanen mu musamman wanda suke zaune babu aikin yi suna matuqar shaawar suka sunsamu dama da zata temaka musu wajan samun aiki koda kuwa a ko inane to a cigaban da duniya tayi akwai hanyoyi da mutum zebi yaga ya samu aiki a kasashen waje amma kuma mu bamu sansu ba to amfanin darasinnan ze baka dama kasan yanda ake wannan abun cikin sauqi

Faidojin darasin


Zaka koyi yanda ake tafiya kasar waje kyauta
Zaka san hanyoyin da ake samun aiki online
Zaka san yanda zaka Samu karatu a ko ina
Zaka samu hanyar neman kudi
Zaka iya Zuwa ziyara kowacce kasa free

Ga videon gabatarwa na darasin




Ga link din cikakken darasin a YouTube

Danna nan
Danna nan
Danna nan
Danna nan
Danna nan

Post a Comment

Previous Post Next Post