Koyon Video Edit
Awanni : 2
Videos : 9
Tsawon video : 10
Idan kunason editing na waya Danna nan
Zaka koyi yanda ake editing video
Zaka san hanyoyin Editing na zamani
Zaka san yanda zaka meda video yayi kyau
Zaka samu hanyar neman kudi
Zaka iya gyara matsalar kowanne video
Videos : 9
Tsawon video : 10
Bayanin Darasin
Darasin Editing na computer ze baka cikakkiyar dama da zaka koyi yanda ake editing din video da computer cikin sauki saboda yanzu yanda zamani ya saka gaba a wajen hada video donhaka dole mutane su koyi yanda ake editing duk da cewa wasu basu da damar mallamakar computer wasu kuma wayoyinsu manya ne donhaka duk zaku iya amfani da wayoyin ku wajen cimma wannan buri naku baki daya.Idan kunason editing na waya Danna nan
Faidojin darasin
Zaka koyi yanda ake editing video
Zaka san hanyoyin Editing na zamani
Zaka san yanda zaka meda video yayi kyau
Zaka samu hanyar neman kudi
Zaka iya gyara matsalar kowanne video
Ga videon gabatarwa na darasin
Tags
hausa
