Video Editing Phone
Awanni : 1
Videos : 3
Tsawon video : 17
Zaka koyi yanda ake editing video
Zaka san hanyoyin Editing na zamani
Zaka san yanda zaka meda video yayi kyau
Zaka samu hanyar neman kudi
Zaka iya gyara matsalar kowanne video
Videos : 3
Tsawon video : 17
Bayanin Darasin
Darasin Editing na waya ze baka cikakkiyar dama da zaka koyi yanda ake editing din video da wayar hannu cikin sauki saboda yanzu yanda zamani ya saka gaba a wajen hada video donhaka dole mutane su koyi yanda ake editing duk da cewa wasu basu da damar mallamakar computer wasu kuma wayoyinsu manya ne donhaka duk zaku iya amfani da wayoyin ku wajen cimma wannan buri naku baki daya.Faidojin darasin
Zaka koyi yanda ake editing video
Zaka san hanyoyin Editing na zamani
Zaka san yanda zaka meda video yayi kyau
Zaka samu hanyar neman kudi
Zaka iya gyara matsalar kowanne video
Ga videon gabatarwa na darasin
Tags
hausa
