Koyon YouTube
Awanni : 4
Videos : 10
Tsawon video : 25
Zaka koyi yanda ake bude channal
Zaka san hanyoyin samun kudi a YouTube
Zaka san yanda zaka meda sanaarka online
Zaka samu hanyar neman kudi
Zaka iya gyara matsalar kowacce channel
Danna nan
Danna nan
Danna nan
Danna nan
Videos : 10
Tsawon video : 25
Bayanin Darasin
Darasin YouTube Darasi ne da aka yishi don ya taimakawa mutum Yasan komai daya shafi hanya ko kuma mashigar da zeyi amfani da ita wajan fadawa bangaren YouTube ta hanyar data dace kuma yayi nasara sosai kamar Yanda kowa yake nasara idan mutum ya kalli darasin daga farko har karshe ze samu cikakkiyar fahimta da abin da ake cewa youtube kuma ya koyi hanyoyin da ake samun kudi da YouTube da sauransuFaidojin darasin
Zaka koyi yanda ake bude channal
Zaka san hanyoyin samun kudi a YouTube
Zaka san yanda zaka meda sanaarka online
Zaka samu hanyar neman kudi
Zaka iya gyara matsalar kowacce channel
Ga videon gabatarwa na darasin
Ga link din cikakken darasin a YouTube
Danna nanDanna nan
Danna nan
Danna nan
Danna nan
Tags
hausa
