Mini Imfortation
Awanni : 2
Videos : 5
Tsawon video : 15
Zaka koyi yanda ake siyan kaya online
Zaka san hanyoyin seda kaya online
Zaka san yanda Ake kasuwanci da media
Zaka samu hanyar neman kudi
Zaka iya gyara matsalar talauci
Videos : 5
Tsawon video : 15
Bayanin Darasin
Darasin mini importation darasi ne daze koyawa mutum yanda ze rika amfani da wayarsa wajan samun kudin shiga ta hanyar siyo kaya daga kasashen duniya irin su ali America China da araha yana seda su a gida da farashi me girma wanda hakan ze temaka makura wajen ganin kayan mutum sunzo normal babu shan wahala kuma yaci ribaFaidojin darasin
Zaka koyi yanda ake siyan kaya online
Zaka san hanyoyin seda kaya online
Zaka san yanda Ake kasuwanci da media
Zaka samu hanyar neman kudi
Zaka iya gyara matsalar talauci
Ga videon gabatarwa na darasin
Tags
hausa
