Microsoft Word

Microsoft Word

Awanni : 2
Videos : 4
Tsawon video : 10

Bayanin Darasin

Darasin Microsoft Word darasi ne daze bawa mutum damar koyon Yanda zaka iya gyara kowanne kalar rubutu a computer saboda a yanzu rayuwar da muke kowanne dan Adam yana buqatar yana iya wadannan Abubuwan baki daya musamman en makaranta shiyasa muka kawomuku darasin sa

Faidojin darasin


Zaka koyi yanda ake editing rubutu
Zaka san hanyoyin gyaran rubutu
Zaka san yanda zaka meda Rubutu yayi kyau
Zaka samu hanyar neman kudi
Zaka iya gyara matsalar kowanne rubutu

Ga videon gabatarwa na darasin



Ga link din cikakken darasin a YouTube

Danna nan
Danna nan
Danna nan
Danna nan
Danna nan





 

Post a Comment

Previous Post Next Post