University of Sinnar
Ƙasa: Sudan
Nau'i: Public
Courses : 18
Kirkira : 1977
Jerin kasa : 44
Scholarship : Babu
Jerin Duniya : 25980
Yaren karatu : Arabic
University of Sinnar / جامعة سنار
An ƙirƙireta a shekarar 1977 a ƙasar Sudan.
Jami'a ce mai inganci wadda hukumar ilimi ta Sudan ta aminta da ita.
Jami'ar tana dauke da dalibai daga ƙasar Sudan, Najeriya, Somalia da sauransu.
COURSES
DEGREE
Arabic Language
4 Years
Community Development
4 Years
Economics
4 Years
Education
4 Years
Islamic sciences
4 Years
Engineering
4 Years
Islamic studies
4 Years
Da'awa
4 Years
Shari'a and law
4 Years
Medicine
6 Years
Mural studies
4 Years
POSTGRADUATE
Graduate studies
MASTERS
MA in public law
MSc in Agricultural sciences
PHD
Medicine PhD
Phd in public law
Phd in Agricultural sciences
SHARUƊAN SAMUN ADMISSION
WAEC ko NECO (VERY GOOD) ga masu son suyi Degree
Degree Certificate ga masu son postgraduate da masters
Masters Certificate ga masu son Phd
Stamp na Ministry of education da na Ministry of foreign affairs na Nigeria a jikin CERTIFICATE
CAMPUS
Tsarin Jami'ar yana da kyau. Jami'ar tana da hostel.
DOMIN TUNTUBAR JAMI'AR KAI TSAYE
Wuri: Sinnar, Sudan
Website: www.sinnaruniv.edu.sd
Email: info@sinnaruniv.edu.sd
Phone number: +249 (561) 785 614



