University of Gezira
Ƙasa: Sudan
Nau'i: Public
Courses : 14
Kirkira : 19751
Jerin kasa : 3
Scholarship : Babu
Jerin Duniya : 4594
Yaren karatu : Arabic
University of Gezira / جامعة الجزيرة
An ƙirƙireta a shekarar 1975 a ƙasar Sudan.
Jami'a ce mai inganci wadda hukumar ilimi ta Sudan da Nigeria suka aminta da ita.
Jami'ar tana dauke da dalibai daga ƙasar Sudan, Najeriya, Somalia da sauransu.
COURSES
Faculty of Medicine
6 years
Faculty of Pharmacy
5 years
Faculty of Dentistry
5 years
Faculty of Medical Laboratories
4 years
Faculty of Engineering and Technology
4 years
Faculty of Mathematical Computer Science
4 years
Faculty of Education
4 years
Faculty of Communication Science
4 years
Faculty of Economics and Rural Area Development
4 years
Faculty of Textile
4 years
Faculty of Animal Production
4 years
Faculty of Agriculture and Natural Resources
4 years
Faculty of Health Sciences and Environment
4 years
Faculty of Applied Medical Science
4 years
SHARUƊAN SAMUN ADMISSION
WAEC ko NECO (VERY GOOD) ga masu son suyi Degree
Degree Certificate ga masu son postgraduate da masters
Masters Certificate ga masu son Phd
Stamp na Ministry of education da na Ministry of foreign affairs na Nigeria a jikin CERTIFICATE
CAMPUS
Tsarin Jami'ar yana da kyau. Jami'ar tana da hostel. Ɗalibi zai iya kama hayar gida tare da abokanshi wanda bai wuce $50 har zuwa $200 idan shi kadai yake so ya zauna.
DOMIN TUNTUBAR JAMI'AR KAI TSAYE
Wuri: Gezira, Madani, Sudan.
Website: gezirauniversity.net
Email: webmaster@gezirauniversity.net
Phone number: +249 12 977 1033
