Al-Manhal Academy




 Al-Manhal Academy



Ƙasa: Sudan

Nau'i:      Private

Courses :    6

Kirkira :      2017

Jerin kasa :   null

Scholarship :  Babu

Jerin Duniya : null

Yaren karatu :  English & Arabic



 Al-Manhal Academy         / كلية المنهل   


An ƙirƙireta  a shekarar 2017 a ƙasar Sudan. 

Jami'a ce mai inganci wadda hukumar ilimi ta Sudan ta aminta da ita.


Jami'ar tana dauke da dalibai daga ƙasar Sudan, Egypt da  sauransu.



COURSES 


Faculty of Medicine

5 years


Faculty of Dentistry

5 years


Faculty of Medical Laboratories

4 years


Faculty of Engineering

4 years


Faculty of  Management Information System

4 years


Faculty of Economics

4 years



Tsarin Jami'ar yana da kyau. Jami'ar bata da hostel. Ɗalibi zai iya kama hayar gida tare da abokanshi wanda bai wuce $50 har zuwa $200 idan shi kadai yake so ya zauna.





DOMIN TUNTUBAR JAMI'AR KAI TSAYE


Wuri: Bari, Khartoum, Sudan.


Website: manhalacademy.edu.sd


Email: manhalacademy.edu.sd


Phone number: +249927299372

Post a Comment

Previous Post Next Post