Al Fajr College


 Al Fajr College



Ƙasa: Sudan

Nau'i:      Private

Courses :    9

Kirkira :      2015

Jerin kasa :   null

Scholarship :  Babu

Jerin Duniya : null

Yaren karatu :  English & Arabic



  Al Fajr College        / كلية الفجر   


An ƙirƙireta  a shekarar 2015 a ƙasar Sudan. 

Jami'a ce mai inganci wadda hukumar ilimi ta Sudan ta aminta da ita.


Jami'ar tana dauke da dalibai daga ƙasar Sudan, Nigeria, Egypt da  sauransu.



COURSES 


Faculty of Medicine

5 years

$5,000 (Shekara)


Faculty of Dentistry

5 years

$5,000 (Shekara)


Faculty of Pharmacy

5 years

$4,000 (Shekara)


Faculty of Medical Laboratories

4 years

$3,000 (Shekara)


Faculty of Nursing

5 years

$2,500 (Shekara)


Faculty of Physiotherapy

4 years

3,000 (Shekara)


Faculty of  Business Administration

4 years

$1,500 (Shekara)


Faculty of Information technology

4 years

$1,500 (Shekara)


Dental Technology (Diploma)

3 years

$1,500 (Shekara)



SHARUƊAN SAMUN ADMISSION


WAEC ko NECO (VERY GOOD)


Stamp na Ministry of education da na Ministry of foreign affairs na Nigeria a jikin CERTIFICATE.


CAMPUS


Tsarin Jami'ar yana da kyau. Jami'ar bata da hostel. Ɗalibi zai iya kama hayar gida tare da abokanshi wanda bai wuce $50 har zuwa $200 idan shi kadai yake so ya zauna.







DOMIN TUNTUBAR JAMI'AR KAI TSAYE


Wuri: Masani street, Khartoum, Sudan.


Website: fajr.edu.sd


Email: info@fajr.edu.sd

Post a Comment

Previous Post Next Post