Sudan international University
Ƙasa: Sudan
Nau'i: Private
Courses : ..
Kirkira : 1990
Jerin kasa : 33
Scholarship : Babu
Jerin Duniya : 21408
Yaren karatu : English
Sudan international University / جامعة السودان العالمية
An ƙirƙireta a shekarar 1990 a ƙasar Sudan.
Jami'a ce mai inganci wadda hukumar ilimi ta Sudan da Najeriya suka aminta da ita.
Jami'ar tana karantar da ilimi da dama na ɓangaren likitanci da ɓangaren technology.
Jami'ar tana dauke da dalibai daga ƙasar Sudan, Nigeria, Egypt, Somalia da sauransu.
COURSES
DEGREE
Medicine
5 Years
$8,000 (Shekara)
Dentistry
5 Years
$8,000 (Shekara)
Pharmacy
5 Years
$6,000 (Shekara)
Nursing
4 Years
$4,000 (Shekara)
Medical lab science
4 Years
$4,000 (Shekara)
Engineering
4 Years
$4,000 (Shekara)
Computer science
4 Years
$3,000 (Shekara)
Management science
4 Years
$3,000 (Shekara)
Economics
4 Years
$3,000 (Shekara)
Tourism and hotel management
4 Years
$1,000 (Shekara)
POSTGRADUATE
Accounting
Business Administration
MASTERS
Business Administration MBA
Accounting and finance
Medical lab science
Finance and banking studies
PHD
Doctorate of Business Administration
CENTRES
Sudan International Language Centre
Department of quality assurance and self evaluation
SHARUƊAN SAMUN ADMISSION
WAEC ko NECO (VERY GOOD) ga masu son suyi Degree
Degree Certificate ga masu son postgraduate da masters
Masters Certificate ga masu son Phd
Stamp na Ministry of education da na Ministry of foreign affairs na Nigeria a jikin CERTIFICATE
CAMPUS
Jami'ar tana da campus guda 2, ɓangaren technology a Obeid Katim Street (Balabil), ɓangaren likitanci a Al-Azhari.
Tsarin Jami'ar yana da kyau. Jami'ar bata da hostel. Ɗalibi zai iya kama hayar gida tare da abokanshi wanda bai wuce $50 har zuwa $200 idan shi kadai yake so ya zauna.
DOMIN TUNTUBAR JAMI'AR KAI TSAYE
Wuri: Khartoum, Sudan
Website: www.siu-sd.com
Email: info@fakeemail.com
Phone number: +249 15 566 6666
