Balıkesir University

 

Balıkesir University

Suna  :  Balıkesir University

Kasa :     Turkey

Nau-i :        ta gwamnati

Courses :      32

Kirkira :      1992

Jerin kasa :   null

Scholarship :  akwai

Jerin Duniya : null

Yaren karatu : English,Turkiye

Wuri   :  Balikesir, Turkey

Dalibai : 20, 030

TAKAITACCEN TARIHIN MAKARANTAR

Tushen Jami'ar Balikesir ya samo asali ne daga Makarantar Horar da Malama ta Karesi, wanda aka kafa a 1910. Balikesir State Engineering Academy,  Waɗannan cibiyoyin sun canza sunaye da matsayinsu kuma an sanya su su ci gaba da wuraren karatunsu a ƙarƙashin sunan Jami'ar Uludag a 1982 tare da dokar ƙaddara mai lamba 41. Cibiyar Ilimi ta Necati ta zama "Makarantar Horar da Malamai ta Babban Malami" na shekaru huɗu a cikin 1981 sannan a  1982, an sake sunan wannan ma'aikata Necatibey Ilimin Ilimi.

COURSES DA FACULTIES NA MAKARANTAR

Faculty of Engineering and Architecture
Necatibey Education Faculty
Faculty of Medicine
Faculty of Science and Literature
Faculty of Fine Arts
Balikesir Faculty of Economics and Administrative Sciences

Vocational Schools Edit
Ayvalık Vocational School
Havran Vocational School
Burhaniye Vocational School
Balıkesir Vocational School
Sındırgı Vocational School
Bigadiç Vocational School
Dursunbey Vocational School
Susurluk Vocational School
Savaştepe Vocational School
Edremit Vocational School
Altınoluk Mes.Y.O

Jami'ar tana dauke da dalibai daga ƙasashe mabanbanta kamar Sudan, Egypt, Najeriya, Saudiyya, Qatar,  Somalia da manyan kasashen Turai na duniya.



(SHARRUDAN KARATU A KASAR TURKIYYA)

Daliban da ke son samun tallafin karatu na gwamnatin Turkiyya, turkiye burslari, dole ne su cika sharuɗan da ƙungiyar malanta ta tsara. 
Sharuddan sune kamar haka

Mafi qarancin abinda ake bukata awajan masu digiri na farko su sami makin Bakaloris da ya kai 70%

75% don masu neman digiri na biyu da na uku

mafi karancin abinda ake nema a wajan masu neman courses na harkar lafiya su likitan hakori ya zama 90%

Masu  neman Digiri na farko dole ya kasance kada shekarunsu ya gaza  21. masu neman Masta kuma kada shekarunsu ya gaza 30.
masu neman Doktora kuma kada ya gaza 35

suna bawa kowa ya nemi scholarship dama amma banda dam kasar ta Turkiyya ko wanda keda shedar zama dan Turkiyya.

(FA'IDOJIN KARATU A KASAR TURKIYYA)

Ga duk dalibin da ya samu gurbin karatu a wannan kasar ta Turkiyya yana iya samu wasu fa'idoji da dama kamar haka :

Na farko baze biya kudin makaranta ba har ya kammala.

Na biyu  Za'a bawa lafiyarsa cikakkiyar kulawa.

Na uku A duk wata dalibin digiri zena daukar albashin Lera ta Turkiyya kimanin 700, Dalibin masta kuma 950, na Doktora kuma 1400.

Na hudu  Samar da gida ga daliban masta ko kuma a baka kudin hayan gida.

Na biyar Zaka koyi yaren Turkiyya na tsawon shekara guda.

Na shida za'a saya maka tikiti na zuwa gida hutu dana dawowa a karshen shekara.

Na bakwai zaka samu duk wani abu da dalibin Turkiyya jami'ar take bashi, irinsu katin jigilar kaya, katin ragin kaya da katin shiga gidajen tarihi.

Bayan wadannan fa'idoji da aka ambata daliban da suke digiri na farko zasu iya shiga makarantar koyon turanci kyauta na tsawon shekara idan kwas dinsu yana bukata

(TAKARDUN DA ZAKA NEMI SCHOLARSHIP DASU)

Duk masu neman izinin Scholarship  na Turkiyya dole ne su gabatar da takaddun kamar haka.

1. INGATACCEN KATIN FASFO

2. HOTON DA YA DACE WANDA ZE FIDDA DUK KAMANNINKA

3. SAKAMAKON JARRABAWAR KASA DA KASA GA DALIBAN DA BASUDA TAKARDAR GAMA KARATU

4. TAKARDA SHAIDAR KAMMALA KARATU.

5.  BAYANIN SAKAMAKO( RESULT)

6.  Sakamakon jarrabawar ƙasa da ƙasa (GRE, GMAT, DELF, YDS, YÖS ... da sauransu. Idan ɗaliban jami'a da shirye-shirye suka buƙata)

Tsarin bincike da misali na rubutaccen aikinku (don masu neman PhD kawai).

Wasikun SAUTI

Ba a buƙatar lasisi da takaddun shaida na duniya don yawancin manyan.  Dalibai za su iya neman tallafin karatun Turkiyya ba tare da TOEFL ko takardar shaidar IELTS ba.

Kuna iya haɗa duk wasu takardu waɗanda zasu iya taimaka muku don haɓaka damar ku na karɓar ku a cikin tallafin karatu na Turkiyya, kamar irinsu takardun karbar horo da makamantansu.

DOMIN TUNTUBAR JAMI'AR KAI TSAYE

Wuri: Balikesir, Turkey

Website: http://www.balikesir.edu.tr/

Email: null

Post a Comment

Previous Post Next Post