University of Nyala




 University of Nyala

kasa :         sudan

Nau-i :        Public

Courses :      10

Kirkira :      1994

Jerin kasa :   null

Scholarship :  Babu

Jerin Duniya : null

Yaren karatu : Arabic 


Takaitaccen Tarihi


University of Nyala / جامعة نيالا  / Jami'ar Nyala


An ƙirƙireta a shekarar 1994 a ƙasar Sudan. Jami'a ce wadda take karantar da ilimi mabanbanta na ɓangaren likitanci, ɓangaren engineering da kuma ɓangaren education. 


Jami'a ce mai inganci wadda hukumar ilimi ta Sudan ta aminta da ita. 


Jami'ar tana dauke da dalibai daga ƙasar Sudan da sauransu.



COURSES 


MEDICINE

6 YEARS


ECONOMICS

4 YEARS


ENGINEERING

4 YEARS


BUSINESS

4 YEARS


INFORMATION TECHNOLOGY

4 YEARS


EDUCATION

4 YEARS


LAW

4 YEARS 


NATURAL SCIENCES

4 YEARS


ADMINISTRATION

4 YEARS


HEALTH

4 YEARS



SHARUƊAN SAMUN ADMISSION


WAEC ko NECO  (GOOD)


Stamp na Ministry of Education da Ministry of Foreign Affairs na Nigeria a jikin certificate



CAMPUS


Ginin jami'ar yana da kyau, tana da ɗakunan karatu masu kyau. Jami'ar tana da hostel a wajen campus. 







DOMIN TUNTUBAR JAMI'AR KAI TSAYE


Wuri:  Nyala, South Darfur, Sudan


Website: nyalau.edu.sd


Email: info@nyalau.edu.sd


Phone number: +249 92 031 4083

Post a Comment

Previous Post Next Post