Hayatt University College
Kasa : Sudan
Nau-i : private
Courses : 9
Kirkira : 2015
Jerin kasa : null
Scholarship : Babu
Jerin Duniya : null
Yaren karatu : English
Takaitaccen Tarihi
Hayatt University / كلية الحياة الجامعية / Jami'ar Hayatt
An ƙirƙireta a shekarar 2015 a ƙasar Sudan. Jami'a ce wadda take karantar da ilimi mabanbanta na ɓangaren likitanci, ɓangaren technology da kuma ɓangaren engineering.
Jami'a ce mai inganci wadda hukumomin ilimi na Sudan da Najeriya suka aminta da ita.
Jami'ar tana dauke da dalibai daga ƙasashe mabanbanta kamar Sudan, Egypt, Najeriya, Saudiyya, Qatar, Somalia da sauransu.
COURSES DA KUDIN MAKARANTA
MEDICINE (MBBS)
5 YEARS
$5,500 (SHEKARA)
DENTISTRY
5 YEARS
$4,000 (SHEKARA)
PHARMACY
5 YEARS
$3,000 (SHEKARA)
MEDICAL LABORATORY SCIENCE
4 YEARS
$ 2,500 (SHEKARA)
NURSING
4 YEARS
$ 2,500 (SHEKARA)
BIOMEDICAL ENGINEERING
4 YEARS
$ 2,500 (SHEKARA)
COMMUNICATIONS ENGINEERING
4 YEARS
$ 2,000
INFORMATION TECHNOLOGY
4 YEARS
$2,000
ELECTRICAL ENGINEERING
4 YEARS
$2,000
SHARUƊAN SAMUN ADMISSION
WAEC ko NECO (VERY GOOD)
Stamp na Ministry of Education da Ministry of Foreign Affairs na Nigeria a jikin certificate
CAMPUS
Ginin jami'ar yana da kyau, tana da ɗakunan karatu da laboratories masu kyau. Jami'ar bata da hostel a ciki ko a wajen campus. Ɗalibi zai iya kama hayar gida tare da abokanshi wanda baifi $50 ba a wata ɗaya, har zuwa $200 idan shi kadai yake so ya zauna
HOTUNAN MAKARANTA
DOMIN TUNTUBAR JAMI'AR KAI TSAYE
Wuri: Al-Mashtal, Khartoum, Sudan
Website: hayattedu.com
Email: info@hayattedu.com
