University of Holy Qur'an and Islamic Sciences

 University of Holy Qur'an and Islamic Sciences

Kasa :         Sudan

Nau-i :        Public

Courses :      sama da 10

Kirkira :      1990

Jerin kasa :   20

Scholarship :  Babu

Jerin Duniya : null

Yaren karatu : Arabic


Takaitaccen Tarihi


University of Holy Qur'an and Islamic Sciences / جامعة القران الكريم / Jami'ar ƙur'ani mai girma


An ƙirƙireta a shekarar 1990 a ƙasar Sudan. Jami'a ce wadda take karantar da ilimi mabanbanta na Ƙur'ani, ɓangaren addini, ɓangaren larabci da kuma ɓangaren Education. 


Jami'a ce mai inganci wadda hukumar ilimi ta Sudan da Najeriya suka aminta da ita. 


Jami'ar tana dauke da dalibai daga ƙasashe mabanbanta kamar Sudan, Najeriya, Somalia, Yemen, Comoros, China, Thailand, Philippines, da sauransu.



COURSES 


QUR'ANIC SCIENCE

4 YEARS


SHARI'A AND LAW

4 YEARS


EDUCATION

4 YEARS


LANGUAGES

4 YEARS 


ARABIC LANGUAGE

4 YEARS


ADMINISTRATIVE SCIENCES

4 YEARS


ARABIC LANGUAGE

4 YEARS


DA'AWAH

4 YEARS


COMPUTER SCIENCE

4 YEARS



SHARUƊAN SAMUN ADMISSION


WAEC ko NECO ko ARABIC CERTIFICATE (GOOD)


Stamp na Ministry of Education da Ministry of Foreign Affairs na Nigeria a jikin certificate



CAMPUS


Ginin jami'ar yana da kyau, tana da ɗakunan karatu masu kyau. Jami'ar tana da hostel a wajen campus. Ɗalibi zai iya kama hayar gida tare da abokanshi wanda baifi $50 ba a wata ɗaya, har zuwa $200 idan shi kadai yake so ya zauna








DOMIN TUNTUBAR JAMI'AR KAI TSAYE


Wuri: Omdurman city, Khartoum state, Sudan


Website: www.quran-uni.edu.sd


Email: null


Phone number: +249 18 755 9012

Post a Comment

Previous Post Next Post