Delta College of Science and Technology




 Delta College of Science and Technology

Kasa :         Sudan

Nau-i :        private

Courses :      7

Kirkira :      2003

Jerin kasa :   null

Scholarship :  Babu

Jerin Duniya : null

Yaren karatu : English & Arabic


Takaitaccen Tarihi


Delta College of Science and Technology / كلية دلتا العلوم والتكنولوجيا  / Jami'ar Delta


An ƙirƙireta a shekarar 2003 a ƙasar Sudan. Jami'a ce wadda take karantar da ilimi mabanbanta na ɓangaren likitanci, ɓangaren technology da kuma ɓangaren Education. 


Jami'a ce mai inganci wadda hukumar ilimi ta Sudan ta aminta da ita. 


Jami'ar tana dauke da dalibai daga ƙasashe mabanbanta kamar Sudan, Najeriya, Somalia da sauransu.



COURSES DA KUDIN MAKARANTA


MEDICINE (MBBS)

5 YEARS


MEDICAL LABORATORY SCIENCE

4 YEARS


NURSING

4 YEARS


INFORMATION TECHNOLOGY

4 YEARS 


SHARI'A and LAW

4 YEARS


ADMINISTRATIVE SCIENCES

4 YEARS


ARABIC LANGUAGE

4 YEARS



SHARUƊAN SAMUN ADMISSION


WAEC ko NECO (VERY GOOD)


Stamp na Ministry of Education da Ministry of Foreign Affairs na Nigeria a jikin certificate



CAMPUS


Ginin jami'ar yana da kyau, tana da ɗakunan karatu da laboratories masu kyau. Jami'ar bata da hostel a ciki ko a wajen campus. Ɗalibi zai iya kama hayar gida tare da abokanshi wanda baifi $50 ba a wata ɗaya, har zuwa $200 idan shi kadai yake so ya zauna









DOMIN TUNTUBAR JAMI'AR KAI TSAYE


Wuri: Omdurman city, Khartoum state, Sudan


Website: deltanc.net


Email: info@deltanc.net


Phone number: +249 12 079 9852

Post a Comment

Previous Post Next Post