Canadian Sudanese College

 


Canadian Sudanese College

Kasa :         Sudan

Nau-i :        private

Courses :      10

Kirkira :      2003

Jerin kasa :   34

Scholarship :  Babu

Jerin Duniya : 21,979

Yaren karatu : English


Takaitaccen Tarihi


Canadian Sudanese College/ كلية كنيدية سودانية / Jami'ar Sudan da Kanada


An ƙirƙireta a shekarar 2003 a ƙasar Sudan. Jami'a ce wadda take karantar da ilimi mabanbanta na ɓangaren likitanci, ɓangaren technology da ɓangaren business.


Jami'a ce mai inganci wadda hukumar ilimi ta Sudan da Najeriya suka amince da ita. 


Jami'ar tana dauke da dalibai daga ƙasashe mabanbanta kamar Sudan,  Najeriya, Saudiyya,  Somalia da sauransu.


COURSES DA KUDIN MAKARANTA


MEDICINE (MBBS)

5 YEARS

$6,500 (SHEKARA) 


MEDICAL LABORATORY SCIENCE

4 YEARS

$ 3,000 (SHEKARA)


NURSING

4 YEARS

$2,500 (SHEKARA)


BUSINESS ADMINISTRATION

4 YEARS

$2,000 (SHEKARA)


COMPUTER INFORMATION SYSTEM

4 YEARS

$2,000 (SHEKARA)


MANAGEMENT INFORMATION SYSTEM

4 YEARS

$2,000 (SHEKARA)


INFORMATION TECHNOLOGY

4 YEARS

$2,000 (SHEKARA)


MARKETING

4 YEARS

$2,000 (SHEKARA)


ACCOUNT & COMMERCIAL INFORMATION SYSTEM

3 YEARS (DIPLOMA)

$1,100 (SHEKARA)


TECHNOLOGY OF BUSINESS STUDIES (DIPLOMA)

3 YEARS

$1,100 (SHEKARA)

HOTUNAN MAKARANTA






SHARUƊAN SAMUN ADMISSION


  • WAEC ko NECO ko NABTEB  (GOOD)
  • Stamp na Ministry of Education da Ministry of Foreign Affairs na Nigeria a jikin certificate



CAMPUS


Ginin jami'ar yana da kyau, tana da ɗakunan karatu da laboratories masu kyau.


Jami'ar bata da hostel a ciki ko a wajen campus, ɗalibi zai iya kama hayar gida tare da abokanshi wanda bai fi $50 ba a wata ɗaya, har zuwa $200 idan shi kadai yake so ya zauna



DOMIN TUNTUBAR JAMI'AR KAI TSAYE


Wuri: Sahafa Road, Khartoum, Sudan.


Website: ccs.edu.sd


Email: info@ccs.edu.sd

Post a Comment

Previous Post Next Post