International University of Africa



 International University of Africa

Kasa :         Sudan

Nau-i :        NGO

Courses :      30

Kirkira :      1977

Jerin kasa :   5

Scholarship :  Akwai

Jerin Duniya : 5,835

Yaren karatu : English da Arabic


Takaitaccen Tarihi


International University of Africa/  جامعة إفريقيا العالمية / Jami'ar Ƙasa da Ƙasa ta Afrika


An ƙirƙireta a shekarar 1977 a ƙasar Sudan. Jami'a ce wadda take karantar da ilimi mabanbanta na ɓangaren likitanci, ɓangaren technology, ɓangaren engineering, ɓangaren education, ɓangaren Shari'a da sauransu.


Jami'a ce mai inganci wadda hukumomin ilimi na Sudan da Najeriya suka aminta da ita. 


Jami'ar tana dauke da dalibai daga ƙasashe mabanbanta sama da 80 kamar Sudan, Egypt, Najeriya, Saudiyya, Qatar,  Somalia da kusan dukkanin ƙasashen Afrika.


COURSES DA KUDIN MAKARANTA


MEDICINE (MBBS)

5 YEARS

$6,500 (SHEKARA) 


DENTISTRY

5 YEARS

$6,000 (SHEKARA)


PHARMACY

5 YEARS

$6,000 (SHEKARA)


MEDICAL LABORATORY SCIENCE

4 YEARS

$ 4,000 (SHEKARA)


NURSING (MATA ZALLA)

4 YEARS

$ 4,000 (SHEKARA)


GEOLOGY AND PETROLEUM (MAZA ZALLA)

5 YEARS

$ 2,000 (SHEKARA)


COMPUTER SCIENCE & IT

4 YEARS

$ 2,000


ADMINISTRATIVE SCIENCES

4 YEARS 

$2,000


CIVIL ENGINEERING

4 YEARS 

$4,000


ELECTRICAL ENGINEERING

4 YEARS 

$4,000


MECHANICAL ENGINEERING (MAZA ZALLA)

4 YEARS 

$4,000


ARCHITECTURE ENGINEERING

4 YEARS 

$4,000


MASS COMMUNICATION

4 YEARS

$ 2,000 (SHEKARA)


LANGUAGES

4 YEARS

$ 2,000 (SHEKARA)


ARTS

4 YEARS

$ 2,000 (SHEKARA)


QUR'ANIC SCIENCE

4 YEARS

$ 1,000 (SHEKARA)


ARABIC LANGUAGE

4 YEARS

$ 2,000 (SHEKARA)


ISLAMIC STUDIES

4 YEARS

$ 2,000 (SHEKARA)


SHARI'A and LAW

4 YEARS

$ 2,000 (SHEKARA)


PURE and APPLIED SCIENCE

4 YEARS

$ 2,000 (SHEKARA)


INFORMATION TECHNOLOGY (DIPLOMA)

3 YEARS

$ 800 (SHEKARA)


ACCOUNTING (DIPLOMA)

3 YEARS

$ 800 (SHEKARA)



SHARUƊAN SAMUN ADMISSION


  • WAEC ko NECO ko NABTEB ko ARABIC CERTIFICATE (VERY GOOD)
  • Stamp na Ministry of Education da Ministry of Foreign Affairs na Nigeria a jikin certificate



CAMPUS


Ginin jami'ar yana da kyau, tana da ɗakunan karatu da laboratories masu kyau. Tana da haraba mai girma da kuma ƙayatarwa. 


Jami'ar tana da hostel a cikin campus na ɗalibai maza da na ɗalibai mata. Amma ɗalibi zai iya kama hayar gida a wajen campus tare da abokanshi wanda bai fi $50 ba a wata ɗaya, har zuwa $200 idan shi kadai yake so ya zauna


HOTUNAN MAKARANTA







DOMIN TUNTUBAR JAMI'AR KAI TSAYE


Wuri: Madani street, Khartoum, Sudan


Website: www.iua.edu.sd


Email: admin@iua.edu.sd

Post a Comment

Previous Post Next Post