National University SUDAN

 National University

Kasa :         Sudan

Nau-i :        private

Courses :      16

Kirkira :      2005

Jerin kasa :   32

Scholarship :  Babu

Jerin Duniya : 20,753

Yaren karatu : English


Takaitaccen Tarihi


National University /  جامعة الوطنية/ Jami'ar Ƙasa


An ƙirƙireta a shekarar 2005 a ƙasar Sudan. Jami'a ce wadda take karantar da ilimi mabanbanta na ɓangaren likitanci, ɓangaren technology da kuma ɓangaren engineering. 


Jami'a ce mai inganci wadda hukumomin ilimi na Sudan da Najeriya suka aminta da ita. 


Jami'ar tana dauke da dalibai daga ƙasashe mabanbanta kamar Sudan, Egypt, Najeriya, Saudiyya, Qatar,  Somalia da sauransu.


COURSES DA KUDIN MAKARANTA


MEDICINE (MBBS)

5 YEARS

$8,000 (SHEKARA) 


DENTISTRY

5 YEARS

$8,000 (SHEKARA)


PHARMACY

5 YEARS

$6,000 (SHEKARA)


RADIOGRAPHY

4 YEARS

$4,000 (SHEKARA)


MEDICAL LABORATORY SCIENCE

4 YEARS

$ 4,500 (SHEKARA)


NURSING

4 YEARS

$ 3,000 (SHEKARA)


PHYSIOTHERAPY

4 YEARS

$ 4,000 (SHEKARA)


COMPUTER SCIENCE

4 YEARS

$ 3,000


TECHNICAL INFORMATION

4 YEARS

$3,000


COMPUTING AND HEALTH INFORMATICS

4 YEARS 

$3,000


ADMINISTRATIVE SCIENCES

4 YEARS 

$3,000


INTERNATIONAL RELATIONS

4 YEARS 

$3,000


CIVIL ENGINEERING

4 YEARS 

$3,000


ARCHITECTURE ENGINEERING

4 YEARS 

$2,500


ELECTRICAL ENGINEERING

4 YEARS 

$2,500


PHYSIOTHERAPY (DIPLOMA)

3 YEARS

$ 2,000 (SHEKARA)

HOTUNAN MAKARANTA





DOMIN TUNTUBAR JAMI'AR KAI TSAYE


Wuri: Al-Raki Area, Al Mujahideen, Khartoum, Sudan


Website: nu.edu.sd


Email: info@nu.edu.sd

Post a Comment

Previous Post Next Post