Ibn Sina University




Ibn Sina University

Kasa :         Sudan

Nau-i :        private

Courses :      10

Kirkira :      2000

Jerin kasa :   40

Scholarship :  Babu

Jerin Duniya : 24,886

Yaren karatu : English


Takaitaccen Tarihi


Ibn Sina University / جامعة ابن سينا / Jami'ar Ibn Sina


An ƙirƙireta a shekarar 2000 a ƙasar Sudan. Jami'a ce wadda take karantar da ilimi mabanbanta na ɓangaren likitanci, ɓangaren technology da kuma ɓangaren business. 


Jami'a ce mai inganci wadda hukumomin ilimi na Sudan da Najeriya suka aminta da ita. 


Jami'ar tana dauke da dalibai daga ƙasashe mabanbanta kamar Sudan, Egypt, Najeriya, Saudiyya, Qatar,  Somalia da sauransu.


COURSES DA KUDIN MAKARANTA


MEDICINE (MBBS)

6 YEARS

$4,500 (SHEKARA) 


DENTISTRY

5 YEARS

$4,500 (SHEKARA)


PHARMACY

5 YEARS

$2,500 (SHEKARA)


OPTOMETRY

5 YEARS

$2,000 (SHEKARA)


MEDICAL LABORATORY SCIENCE

4 YEARS

$ 2,000 (SHEKARA)


NURSING

4 YEARS

$ 2,000 (SHEKARA)


PHYSIOTHERAPY

4 YEARS

$ 3,000 (SHEKARA)


COMPUTER SCIENCE

4 YEARS

$ 2,000


ADMINISTRATIVE SCIENCES

4 YEARS

$1,000


DENTAL TECHNOLOGY (DIPLOMA)

3 YEARS

$ 3,000 (SHEKARA)

HOTUNAN MAKARANTA






DOMIN TUNTUBAR JAMI'AR KAI TSAYE


Wuri: Madani street, Khartoum, Sudan.


Website: isu.edu.sd


Email: info@isu.edu.sd

Post a Comment

Previous Post Next Post