Elrazi University
Kasa : Sudan
Nau-i : private
Courses : 5
Kirkira : 2001
Jerin kasa : 51
Scholarship : Babu
Jerin Duniya : 28,021
Yaren karatu : English
Takaitaccen Tarihi
Elrazi University/ جامعة الرازي/ Jami'ar Elrazi
An ƙirƙireta a shekarar 2001 a ƙasar Sudan. Jami'a ce wadda take karantar da ilimi mabanbanta na ɓangaren likitanci, ɓangaren technology da kuma ɓangaren business.
Jami'a ce mai inganci wadda hukumomin ilimi na Sudan da Najeriya suka amince da ita.
Jami'ar tana dauke da dalibai daga ƙasashe mabanbanta kamar Sudan, Egypt, Najeriya, Saudiyya, Qatar, Somalia da sauransu.
COURSES DA KUDIN MAKARANTA
MEDICINE (MBBS)
5 YEARS
$8,000 (SHEKARA)
DENTISTRY
5 YEARS
$8,000 (SHEKARA)
PHARMACY
5 YEARS
$7,000 (SHEKARA)
MEDICAL LABORATORY SCIENCE
4 YEARS
$ 4,000 (SHEKARA)
RADIOLOGY
4 YEARS
$ 4,000 (SHEKARA)
INFORMATION TECHNOLOGY
4 YEARS
$ 4,000
BUSINESS ADMINISTRATION
4 YEARS
$4,000
DENTAL TECHNOLOGY (DIPLOMA)
3 YEARS
$ 3,000 (SHEKARA)
HOTUNAN MAKARANTA
DOMIN TUNTUBAR JAMI'AR KAI TSAYE
Wuri: Azhari, Khartoum, Sudan.
Website: elrazi.edu.sd
Email: info@elrazi.edu.sd
