Riyad International College
Kasa : Sudan
Nau-i : private
Courses : 5
Kirkira : 2017
Jerin kasa : null
Scholarship : Babu
Jerin Duniya : null
Yaren karatu : English
Takaitaccen Tarihi
Riyad International College/كلية الرياض العالمية/ Jami'ar Riyad ta ƙasa da ƙasa
An ƙirƙireta a shekarar 2017 a ƙasar Sudan. Jami'a ce wadda take karantar da ilimi mabanbanta na ɓangaren likitanci irinsu Medicine, Medical lab science, Dentistry, Pharmacy da Nursing.
Jami'a ce mai inganci wadda hukumar ilimi ta Sudan da Najeriya suka amince da ita.
Jami'ar tana dauke da dalibai daga ƙasashe mabanbanta kamar Sudan, Egypt, Najeriya, Saudiyya, Qatar, Somalia da sauransu.
COURSES DA KUDIN MAKARANTA
MEDICINE (MBBS)
5 YEARS
$3,500 (SHEKARA)
DENTISTRY
5 YEARS
$3,500 (SHEKARA)
PHARMACY
5 YEARS
$2,700 (SHEKARA)
MEDICAL LABORATORY SCIENCE
4 YEARS
$ 2,300 (SHEKARA)
NURSING
4 YEARS
$2,000 (SHEKARA)
HOTUNAN MAKARANTA
DOMIN TUNTUBAR JAMI'AR KAI TSAYE
Wuri: Riyad, Khartoum, Sudan.
Website: riyadhintcollege.edu.sd
Email: info@riyadhintcollege.edu.sd
