Omdurman Islamic University
kasa : sudan
Nau-i : Public
Courses : sama da 10
Kirkira : 1901
Jerin kasa : 6
Scholarship : Babu
Jerin Duniya : 6332
Yaren karatu : Arabic & English
Takaitaccen Tarihi
Omdurman Islamic University / جامعة الأمدرمان الإسلامية / Jami'ar Omdurman ta musulunci
An ƙirƙireta a shekarar 1990 a ƙasar Sudan. Jami'a ce wadda take karantar da ilimi mabanbanta na ɓangaren addini, ɓangaren larabci, ɓangaren likitanci da kuma ɓangaren education.
Jami'a ce mai inganci wadda hukumar ilimi ta Sudan da Najeriya suka aminta da ita.
Jami'ar tana dauke da dalibai daga ƙasashe mabanbanta kamar Sudan, Najeriya, Somalia, Yemen, Comoros, China, Thailand, Philippines, da sauransu.
COURSES
MEDICINE
6 YEARS
PHARMACY
5 YEARS
NURSING
4 YEARS
MEDICAL LAB SCIENCE
4 YEARS
ECONOMICS
4 YEARS
ARCHITECTURE
4 YEARS
ARTS
4 YEARS
AGRICULTURE
4 YEARS
MASS COMMUNICATION
4 YEARS
SHARI'A AND LAW
4 YEARS
EDUCATION
4 YEARS
LANGUAGES
4 YEARS
ADMINISTRATIVE SCIENCES
4 YEARS
ARABIC LANGUAGE
4 YEARS
DA'AWAH
4 YEARS
COMPUTER SCIENCE
4 YEARS
SHARUƊAN SAMUN ADMISSION
WAEC ko NECO ko ARABIC CERTIFICATE (GOOD)
Stamp na Ministry of Education da Ministry of Foreign Affairs na Nigeria a jikin certificate
CAMPUS
Ginin jami'ar yana da kyau, tana da ɗakunan karatu masu kyau. Jami'ar tana da hostel a wajen campus. Ɗalibi zai iya kama hayar gida tare da abokanshi wanda baifi $50 ba a wata ɗaya, har zuwa $200 idan shi kadai yake so ya zauna
DOMIN TUNTUBAR JAMI'AR KAI TSAYE
Wuri: Omdurman city, Khartoum state, Sudan
Website: oiu.edu.sd
Email: info@oiu.edu.sd
