Kassala University



 Kassala University

kasa :         sudan

Nau-i :        Public

Courses :      9

Kirkira :      1990

Jerin kasa :   null

Scholarship :  Babu

Jerin Duniya : null

Yaren karatu : Arabic 


Takaitaccen Tarihi


Kassala University / جامعة  كسلا  / Jami'ar 

Kassala


An ƙirƙireta a shekarar 1990 a ƙasar Sudan. Jami'a ce wadda take karantar da ilimi mabanbanta na ɓangaren, economics, agriculture, ɓangaren engineering da kuma ɓangaren education. 


Jami'a ce mai inganci wadda hukumar ilimi ta Sudan da Najeriya suka aminta da ita. 


Jami'ar tana dauke da dalibai daga ƙasashe mabanbanta kamar Sudan, Najeriya, Somalia, da sauransu.



COURSES 


ECONOMICS

4 YEARS


ENGINEERING

4 YEARS


AGRICULTURE

5 YEARS


INFORMATION TECHNOLOGY

4 YEARS


EDUCATION

4 YEARS


SOCIOLOGY

4 YEARS 


ADMINISTRATIVE SCIENCES

4 YEARS


COMPUTER SCIENCE

4 YEARS


CULTUROLOGY

4 YEARS


SHARUƊAN SAMUN ADMISSION


WAEC ko NECO  (GOOD)


Stamp na Ministry of Education da Ministry of Foreign Affairs na Nigeria a jikin certificate



CAMPUS


Ginin jami'ar yana da kyau, tana da ɗakunan karatu masu kyau. Jami'ar tana da hostel a wajen campus. 







DOMIN TUNTUBAR JAMI'AR KAI TSAYE


Wuri: Kassala state, Sudan


Website: kassalauni.edu.sd


Email: info@kassalauni.edu.sd

Post a Comment

Previous Post Next Post