Al-zaiem Al-azhari University
kasa : sudan
Nau-i : Public
Courses : 13
Kirkira : 1993
Jerin kasa : 8
Scholarship : Babu
Jerin Duniya : 8315
Yaren karatu : Arabic
Takaitaccen Tarihi
Al-zaiem Al-azhari University/ جامعة الزعيم الأزهرية/ Jami'ar Al-zaiem Al-azhari
An ƙirƙireta a shekarar 1993 a ƙasar Sudan. Jami'a ce wadda take karantar da ilimi mabanbanta na ɓangaren likitanci, ɓangaren engineering da kuma ɓangaren education, law da sauransu.
Jami'a ce mai inganci wadda hukumomin ilimi na Sudan da Najeriya suka aminta da ita.
Jami'ar tana dauke da dalibai daga ƙasar Sudan, Najeriya, Somalia, Saudiya da sauransu.
COURSES
MEDICINE
6 YEARS
MEDICAL LAB SCIENCES
4 YEARS
MEDICAL SCIENCES
4 YEARS
MEDICAL RADIOLOGIC SCIENCES
4 YEARS
ECONOMICS
4 YEARS
ENGINEERING
4 YEARS
AGRICULTURE
4 YEARS
INFORMATION TECHNOLOGY
4 YEARS
EDUCATION
4 YEARS
LAW
4 YEARS
POLITICAL SCIENCES
4 YEARS
URBAN SCIENCES
4 YEARS
TECHNICAL STUDIES
4 YEARS
SHARUƊAN SAMUN ADMISSION
WAEC ko NECO (GOOD)
Stamp na Ministry of Education da Ministry of Foreign Affairs na Nigeria a jikin certificate
CAMPUS
Ginin jami'ar yana da kyau, tana da ɗakunan karatu masu kyau. Jami'ar tana da hostel a wajen campus.
DOMIN TUNTUBAR JAMI'AR KAI TSAYE
Wuri: Khartoum North, Sudan
Website: www.aau.edu.sd
Email: info@aau.edu.sd
Phone number: +249 99 659 0252
Phone number: +249 92 031 4083
