University of Kordofan
kasa : sudan
Nau-i : Public
Courses : 14
Kirkira : 1990
Jerin kasa : 37
Scholarship : Babu
Jerin Duniya : 24026
Yaren karatu : Arabic
Takaitaccen Tarihi
University of Kordofan/ جامعة كردوفان / /Jami'ar Kordofan
An ƙirƙireta a shekarar 1990 a ƙasar Sudan. Jami'a ce wadda take karantar da ilimi mabanbanta na ɓangaren likitanci, ɓangaren engineering da kuma ɓangaren education, da sauransu.
Jami'a ce mai inganci wadda hukumar ilimi ta Sudan ta aminta da ita.
Jami'ar tana dauke da dalibai daga ƙasar Sudan da sauransu.
COURSES
POSTGRADUATE STUDIES
1 to 2 YEARS
MEDICINE
6 YEARS
NURSING
4 YEARS
SCIENCES
4 YEARS
ARTS
4 YEARS
NATURAL RESOURCES
4 YEARS
ENGINEERING
4 YEARS
COMMUNITY
4 YEARS
COMPUTER SCIENCE
4 YEARS
EDUCATION
4 YEARS
BUSINESS ADMINISTRATION
4 YEARS
CENTRE FOR PEACE AND DEVELOPMENT
CENTRE FOR INFORMATION UNIT
INSTITUTE OF GUM ARABIC RESEARCH AND DESERTIFICATION STUDIES
SHARUƊAN SAMUN ADMISSION
WAEC ko NECO (GOOD)
Stamp na Ministry of Education da Ministry of Foreign Affairs na Nigeria a jikin certificate
CAMPUS
Jami'ar tana da campus kusan guda 4 a garin El-Obeid. Ginin jami'ar yana da kyau, tana da ɗakunan karatu masu kyau. Jami'ar tana da hostel a wajen campus.
DOMIN TUNTUBAR JAMI'AR KAI TSAYE
Wuri: El-Obeid, Sudan
Website: www.kordofan.edu.sd
Email: info@kordofan.edu.sd
Phone number: +249 12 254 2566
