University of Khartoum
kasa : sudan
Nau-i : Public
Courses : sama da 10
Kirkira : 1902
Jerin kasa : 1
Scholarship : Akwai (ga ƴan Sudan)
Jerin Duniya : 2896
Yaren karatu : English & Arabic
Takaitaccen Tarihi
University of Khartoum / جامعة الخرطوم / Jami'ar Khartoum
An ƙirƙireta a shekarar 1902 a ƙasar Sudan. Ita ce babbar jami'ar Sudan kuma mafi inganci. Jami'a ce wadda take karantar da ilimi mabanbanta na ɓangaren likitanci, ɓangaren engineering, ɓangaren agriculture, ɓangaren technology da sauransu.
Jami'a ce mai inganci wadda hukumomin ilimi na Sudan, Najeriya, da duniya baki ɗaya suka aminta da ita.
Jami'ar tana dauke da dalibai daga ƙasashe mabanbanta, mafi yawancinsu ƴan Sudan.
COURSES
MEDICINE
6 YEARS
DENTISTRY
5 YEARS
PHARMACY
5 YEARS
NURSING
4 YEARS
VETERINARY MEDICINE
6 YEARS
AGRICULTURE
4 YEARS
FORESTRY
4 YEARS
ECONOMICS
4 YEARS
ARTS
4 YEARS
TECHNOLOGY AND HEALTH SCIENCES
EDUCATION
4 YEARS
LAW
4 YEARS
SCIENCE
4 YEARS
ANIMAL PRODUCTION
4 YEARS
ARCHITECTURE
4 YEARS
MATHEMATICS
4 YEARS
MANAGEMENT STUDIES
4 YEARS
GEOGRAPHICAL AND ENVIRONMENTAL SCIENCES
4 YEARS
FACULTY OF SCIENCE
SHARUƊAN SAMUN ADMISSION
WAEC ko NECO (EXCELLENT)
Stamp na Ministry of Education da Ministry of Foreign Affairs na Nigeria a jikin certificate
CAMPUS
Jami'ar tana da campus kusan guda 6 a Khartoum city da Omdurman da city da Shambat.
Ginin jami'ar yana da kyau, tana da ɗakunan karatu da laboratories masu kyau. Jami'ar tana da hostel da dama a kusa da campuses dinta. Ɗalibi zai iya kama hayar gida tare da abokanshi wanda baifi $50 ba a wata ɗaya, har zuwa $200 idan shi kadai yake so ya zauna
DOMIN TUNTUBAR JAMI'AR KAI TSAYE
Wuri: Khartoum state, Sudan
Website: uofk.edu.sd
Email: info@uofk.edu.sd
Phone number: +249 92 079 0284



