National Ribad University
kasa : sudan
Nau-i : Public
Courses : sama da 10
Kirkira : 1999
Jerin kasa : 16
Scholarship : Babu
Jerin Duniya : 14865
Yaren karatu : Arabic & English
Takaitaccen Tarihi
National Ribad University / جامعة رباط الوطني / Jami'ar Ribad
An ƙirƙireta a shekarar 1999 a ƙasar Sudan. Jami'a ce wadda take karantar da ilimi mabanbanta na ɓangaren likitanci, ɓangaren addini, ɓangaren larabci, da kuma ɓangaren technology.
Jami'a ce mai inganci wadda hukumar ilimi ta Sudan da Najeriya suka aminta da ita.
Jami'ar tana dauke da dalibai daga ƙasashe mabanbanta kamar Sudan, Najeriya, Somalia da sauransu.
COURSES
MEDICINE
6 YEARS
PHARMACY
5 YEARS
NURSING
4 YEARS
MEDICAL LAB SCIENCE
4 YEARS
RADIOLOGY
4 YEARS
ECONOMICS
4 YEARS
ARCHITECTURE
4 YEARS
TECHNOLOGY AND HEALTH SCIENCES
EDUCATION
4 YEARS
LANGUAGES AND TRANSLATION
4 YEARS
QURAN AND ISLAMIC STUDIES
4 YEARS
GRADUATE STUDIES AND SCIENTIFIC RESEARCH
POLICE HIGHER ACADEMY
SHARUƊAN SAMUN ADMISSION
WAEC ko NECO ko ARABIC CERTIFICATE (GOOD)
Stamp na Ministry of Education da Ministry of Foreign Affairs na Nigeria a jikin certificate
CAMPUS
Ginin jami'ar yana da kyau, tana da ɗakunan karatu masu kyau. Jami'ar bata da hostel a campus. Ɗalibi zai iya kama hayar gida tare da abokanshi wanda baifi $50 ba a wata ɗaya, har zuwa $200 idan shi kadai yake so ya zauna
DOMIN TUNTUBAR JAMI'AR KAI TSAYE
Wuri: Khartoum state, Sudan
Website: ribad.edu.sd
Email: info@ribad.edu.sd
Phone number: +249 91 724 2809
