Sudan University of Science and Technology
kasa : sudan
Nau-i : Public
Courses : h
Kirkira : 1902
Jerin kasa : 2
Scholarship : Akwai (ga ƴan Sudan)
Jerin Duniya : 3329
Yaren karatu : English & Arabic
Takaitaccen Tarihi
Sudan University of Science and Technology/ جامعة السودان العلوم والتكنولوجيا/ Jami'ar Sudan ta Kimiyya da Fasaha
An ƙirƙireta a shekarar 1902 a ƙasar Sudan. Ita ce jami'a ta 2 a Sudan wajen inganci. Jami'a ce wadda take karantar da ilimi mabanbanta na ɓangaren likitanci, ɓangaren engineering, ɓangaren agriculture, ɓangaren technology da sauransu.
Jami'a ce mai inganci wadda hukumomin ilimi na Sudan, Najeriya, da duniya baki ɗaya suka aminta da ita.
Jami'ar tana dauke da dalibai daga ƙasashe mabanbanta, mafi yawancinsu ƴan Sudan.
FACULTIES
College of Graduate Studies
College of Engineering Sciences
4 years
College of Petroleum Engineering and Technology
4 years
College of Water & Environmental Engineering
4 years
College of Industries Engineering and Technology
4 years
College of Architecture and Planning
4 years
College of Computer Science and Information Technology
4 years
College of Medicine
6 years
Dental College
5 years
College of Pharmacy
5 years
College of Medical Laboratory Sciences
4 years
College of Medical Radiologic Sciences
4 years
College of Science
4 years
College of Agricultural Studies
4 years
College of Veterinary Medicine
4 years
College of Animal Production Science and Technology
4 years
College of Forestry and Range Science
4 years
College of Business Studies
4 years
College of Languages
4 years
College of Education
4 years
College of Fine and Applied Arts
4 years
College of Music and Drama
4 years
College of Physical Education
4 years
College of Communications
4 years
College of Technology
4 years
SHARUƊAN SAMUN ADMISSION
WAEC ko NECO (EXCELLENT)
Stamp na Ministry of Education da Ministry of Foreign Affairs na Nigeria a jikin certificate
CAMPUS
Jami'ar tana da campus guda 10 a Khartoum.
Ginin jami'ar yana da kyau, tana da ɗakunan karatu da laboratories masu kyau. Jami'ar tana da hostel da dama a kusa da campuses dinta. Ɗalibi zai iya kama hayar gida tare da abokanshi wanda baifi $50 ba a wata ɗaya, har zuwa $200 idan shi kadai yake so ya zauna
DOMIN TUNTUBAR JAMI'AR KAI TSAYE
Wuri: Khartoum state, Sudan
Website: www.sustech.edu
Email: info@sustech.edu
Phone number: +249 18 379 6852
