University of Shendi
Kasa : Sudan
Nau-i : public
Courses : 16
Kirkira : 1994
Jerin kasa : 20
Scholarship : Babu
Jerin Duniya : 16489
Yaren karatu : English & Arabic
Takaitaccen Tarihi
University of Shendi/ جامعة شندي / Jami'ar Shendi
An ƙirƙireta a shekarar 1994 a ƙasar Sudan. Jami'a ce wadda take karantar da ilimi mabanbanta na ɓangaren likitanci, ɓangaren technology da ɓangaren business.
Jami'a ce mai inganci wadda hukumar ilimi ta Sudan ta amince da ita.
Jami'ar tana dauke da dalibai daga ƙasashe mabanbanta kamar Sudan, Somalia da sauransu.
COURSES
MEDICINE (MBBS)
6 YEARS
DENTISTRY
5 YEARS
MEDICAL LABORATORY SCIENCE
4 YEARS
NURSING
4 YEARS
PUBLIC HEALTH
4 YEARS
BUSINESS ADMINISTRATION
4 YEARS
ARTS
4 YEARS
LAW
4 YEARS
DEVELOPMENTAL STUDIES
4 YEARS
ENGINEERING
4 YEARS
ARCHEOLOGY AND TOURISM
4 YEARS
HUMAN DEVELOPMENT
4 YEARS
EDUCATION
4 YEARS
SHARUƊAN SAMUN ADMISSION
WAEC ko NECO ko NABTEB ( VERY GOOD)
Stamp na Ministry of Education da Ministry of Foreign Affairs na Nigeria a jikin certificate
CAMPUS
Ginin jami'ar yana da kyau, tana da ɗakunan karatu da laboratories masu kyau.
Jami'ar tana da hostel a wajen campus, ɗalibi zai iya kama hayar gida tare da abokanshi wanda bai fi $50 ba a wata ɗaya, har zuwa $200 idan shi kadai yake so ya zauna
DOMIN TUNTUBAR JAMI'AR KAI TSAYE
Wuri: Shendi, Sudan.
Website: www.ush.sd/en
Email: info@ush.sd
Phone number: +249 15 566 2100





