Al Gadarif University



 Al Gadarif University

kasa :         sudan

Nau-i :        Public

Courses :      ....

Kirkira :      1990

Jerin kasa :   null

Scholarship :  Babu

Jerin Duniya : null

Yaren karatu : Arabic & English


Takaitaccen Tarihi


Al Gadarif University /  جامعة القضارف     / Jami'ar  Gadarif


An ƙirƙireta a shekarar 1990 a ƙasar Sudan. Jami'a ce wadda take karantar da ilimi mabanbanta na ɓangaren likitanci, ɓangaren addini, da kuma ɓangaren technology. 


Jami'a ce mai inganci wadda hukumar ilimi ta Sudan ta aminta da ita. 


Jami'ar tana dauke da dalibai daga ƙasar Sudan da sauransu.



FACULTIES


MEDICINE

6 YEARS


ECONOMICS 

4 YEARS


AGRICULTURE

4 YEARS


COMPUTER SCIENCE

4 YEARS


EDUCATION

4 YEARS


SHARI'A

4 YEARS


ISLAMIC STUDIES

4 YEARS



SHARUƊAN SAMUN ADMISSION


WAEC ko NECO ko ARABIC CERTIFICATE (VERY GOOD)



CAMPUS


Jami'ar tana garin Al Gadarif a Sudan. Jami'ar tana da ɗakunan karatu masu kyau da haraba mai girma. Tana da hostel a wajen campus.






DOMIN TUNTUBAR JAMI'AR KAI TSAYE


Website: www.gaduniv.edu.sd


Email: info@gaduniv.edu.sd


Phone number: +24990 688 7308

Post a Comment

Previous Post Next Post