University of Bahri




 University of Bahri

kasa :         sudan

Nau-i :        Public

Courses :      19

Kirkira :      2011

Jerin kasa :   25

Scholarship :  Babu

Jerin Duniya : 18845

Yaren karatu : Arabic & English


Takaitaccen Tarihi


  

University of Bahri/ جامعة بحري / Jami'ar Bahri


An ƙirƙireta a shekarar 2001 a ƙasar Sudan. Jami'a ce wadda take karantar da ilimi mabanbanta na ɓangaren likitanci, economics, ɓangaren engineering da kuma ɓangaren education. 


Jami'a ce mai inganci wadda hukumar ilimi ta Sudan da Najeriya suka aminta da ita. 


Jami'ar tana dauke da dalibai daga ƙasashe mabanbanta kamar Sudan, Najeriya, Somalia, da sauransu.



COURSES 


MEDICINE

6 YEARS


NURSING 

4 YEARS


VETERINARY MEDICINE

6 YEARS


PUBLIC HEALTH

4 YEARS


ECONOMICS

4 YEARS


ENGINEERING AND ARCHITECTURE

4 YEARS


ANIMAL PRODUCTION

5 YEARS


COMPUTER SCIENCE

4 YEARS


EDUCATION

4 YEARS


APPLIED AND INDUSTRIAL SCIENCES

4 YEARS 


MANAGEMENT SCIENCE

4 YEARS


HUMANITIES

4 YEARS


PETROLEUM GEOLOGY AND MINERALS

4 YEARS


AGRICULTURE

4 YEARS


LAW

4 YEARS


LANGUAGES AND TRANSLATION

4 YEARS


SOCIAL AND ECONOMIC STUDIES

4 YEARS


COMMUNITY STUDIES AND RURAL DEVELOPMENT

4 YEARS




SHARUƊAN SAMUN ADMISSION


WAEC ko NECO  (VERY GOOD)


Stamp na Ministry of Education da Ministry of Foreign Affairs na Nigeria a jikin certificate



CAMPUS


Ginin jami'ar yana da kyau, tana da ɗakunan karatu masu kyau. Jami'ar tana da hostel a wajen campus. Ɗalibi zai iya kama hayar gida da abokanshi wanda bai wuce $50 ba a wata ɗaya har zuwa $200 idan shi kadai yake so ya zauna.





DOMIN TUNTUBAR JAMI'AR KAI TSAYE


Wuri: Bahri, Khartoum, Sudan


Website: bahri.edu.sd


Email: info@bahri.edu.sd


Phone number: +249 15 588 8405

Post a Comment

Previous Post Next Post