
Public Health Institute
Kasa : Sudan
Nau-i : public
Courses : 4
Kirkira : 2009
Jerin kasa : 30
Scholarship : Babu
Jerin Duniya : 20179
Yaren karatu : English
Takaitaccen Tarihi
Public Health Institute/ معهد الصحة العامة/ Jami'ar kiwon lafiya bai-ɗaya
An ƙirƙireta a shekarar 2009 a ƙasar Sudan. Jami'a ce wadda take karantar da ilimi na MASTERS da ya shafi ɓangaren likitanci.
Jami'a ce mai inganci wadda hukumar ilimi ta Sudan ta amince da ita.
COURSES
MASTER OF PUBLIC HEALTH
MASTER OF FAMILY MEDICINE
MASTER IN DISASTER MANAGEMENT
MASTER OF PUBLIC HEALTH IN-SERVICE
(Karatun Masters yana kaiwa tsakanin shekara 1 zuwa 2)
DOMIN TUNTUBAR JAMI'AR KAI TSAYE
Wuri: Alsahafa, Khartoum, Sudan.
Website: www.phi.edu.sd
Email: info@phi.edu.sd
Phone number: +249183403211

