Open University of Sudan
Kasa : Sudan
Nau-i : public
Courses : 10
Kirkira : 2002
Jerin kasa : 23
Scholarship : Babu
Jerin Duniya : 17,348
Yaren karatu : English & Arabic
Takaitaccen Tarihi
Open University of Sudan / جامعة السودان المفتوحة / Jami'ar Sudan Baɗaɗɗiya
An ƙirƙireta a shekarar 2002 a ƙasar Sudan. Jami'a ce wadda take karantar da ilimi mabanbanta na ɓangaren yare, alaƙa, Education da sauransu.
Jami'a ce mai inganci wadda hukumar ilimi ta Sudan ta amince da ita.
Jami'ar tana dauke da dalibai daga ƙasashe mabanbanta kamar Sudan, Najeriya, Somalia, China da sauransu.
COURSES
CENTRE FOR HUMAN RESOURCES MANAGEMENT
MBA OF FINANCIAL
DEPARTMENT OF PUBLIC RELATIONS
EDUCATIONAL BROADCASTING
SECRETARIAT OF THE LIBRARIES
EDUCATION DEVELOPMENT CENTRE
CENTRE FOR ARABIC LANGUAGE AND OTHER LANGUAGES
CONTINUING EDUCATION PROJECT
TECHNICAL EDUCATION PROJECT
E-LEARNING PROJECT
(A open university ɗalibi Yana da damar zaɓar shekaru nawa yake so yayi daidai da yanayin fahimtar karatunshi.
SHARUDAN SAMUN ADMISSION
WAEC ko NECO (GOOD)
Stamp na Ministry of Education da na ministry of Foreign Affairs na Nigeria a jikin certificate
CAMPUS
Ginin jami'ar yana da kyau, tana da ɗakunan karatu masu kyau.
Jami'ar bata da hostel, ɗalibi zai iya kama hayar gida tare da abokanshi wanda bai fi $50 ba a wata ɗaya, har zuwa $200 idan shi kadai yake so ya zauna
DOMIN TUNTUBAR JAMI'AR KAI TSAYE
Wuri: Obeid Katim Street, Khartoum, Sudan.
Website: www.ous.sd
Email: info@ous.sd
Phone number: +249 92 079 0284
