Future University
Kasa : Sudan
Nau-i : private
Courses : 7
Kirkira : 1991
Jerin kasa : 15
Scholarship : Babu
Jerin Duniya : 13384
Yaren karatu : English & Arabic
Takaitaccen Tarihi
Future University/ جامعة المستقبل /
An ƙirƙireta a shekarar 1991 a ƙasar Sudan. Jami'a ce wadda take karantar da ilimi mabanbanta na ɓangaren engineering da ɓangaren technology.
Jami'a ce mai inganci wadda hukumar ilimi ta Sudan da Najeriya suka aminta da ita.
Jami'ar tana dauke da dalibai daga ƙasashe mabanbanta kamar Sudan, Najeriya sauransu.
COURSES
COMPUTER SCIENCE
4 YEARS
TELECOMMUNICATIONS
4 YEARS
ENGINEERING
4 YEARS
INFORMATION TECHNOLOGY
4 YEARS
ARCHITECTURE
4 YEARS
GEO-INFORMATICS
4 YEARS
ARTS AND DESIGN
4 YEARS
SHARUƊAN SAMUN ADMISSION
WAEC ko NECO (VERY GOOD)
Stamp na Ministry of Education da Ministry of Foreign Affairs na Nigeria a jikin certificate
CAMPUS
Ginin jami'ar yana da kyau, tana da ɗakunan karatu masu kyau. Jami'ar bata da hostel a ciki ko a wajen campus. Ɗalibi zai iya kama hayar gida tare da abokanshi wanda baifi $50 ba a wata ɗaya, har zuwa $200 idan shi kadai yake so ya zauna
DOMIN TUNTUBAR JAMI'AR KAI TSAYE
Wuri: Africa Street, Khartoum, Sudan.
Website: www.fu.edu.sd
Email: info@fu.edu.sd
Phone number: +249 18 341 1818



